Masana sun ce uwa mai shayarwa na iya shayar da yaron da ba nata ba, amma sai anyi mata gwajin cutar cida, anga cewa bata da ita tukuna.
Kungiyoyin lafiya sunce, zasu iya kauda cutar shan inna kafin shekara ta 2018 idan aka kashe kudi dala biliyan 5.5 da aka kayyade na yin allurar rigakafi da kuma shirin lura da tsaida cutar da kuma sauran kananan cututtukan a duniya. Karin Bayani