Wasu 'yan bindiga sun kai hari a kauyukan karamar hukumar Langtan ta Kudu a jihar Pilato
An yi bikin ranar tsaftace muhalli ta duniya a gain Minna wanda ya samu halartar ministan kiwon lafiya na Najeriya da gwamnan jihar Neja
Gwamnatin ta ce tilas a sake duba tsarin dukkan ma'aikatu da hukumomi domin hade masu aiki iri guda da kawar da wadanda ba su tabuka komai.
Amirul Hajj na dindindin, Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar, yace a shekara mai zuwa kuma, zai wakilta wani daga yankin kudancin Najeriya a zaman Amirul Hajj
Hukumar Zaben Najeriya na Shirin Zaben shekarar 2015 yayin da zata yiwa jam'iyyu ragista da masu kada zabe da alkawarin gudanar da zabe mai inganci